![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
22 ga Janairu, 2024 - ← George Weah (en) ![]()
16 ga Janairu, 2006 - 22 ga Janairu, 2018 - Jewel Taylor → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Foya District (en) ![]() | ||||
ƙasa | Laberiya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama |
Kartumu Yarta Boakai (en) ![]() | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
College of West Africa (en) ![]() Jami'ar Laberiya Kansas State University (en) ![]() | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini |
Baptists (en) ![]() | ||||
Jam'iyar siyasa |
Unity Party (en) ![]() |
Joseph Nyumah Boakai, Sr (an haife shi a 30 ga Nuwamba, shekara ta alif ɗari tara da arba'in da hudu 1944A.c) ɗan siyasan Liberiya ne. Ya kasance Mataimakin Shugaban Laberiya tun daga Janairun 2006, yana aiki a ƙarƙashin Shugaba Ellen Johnson Sirleaf .
a shekarar 2016, Boakai ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Liberia a zaɓen shekarar 2017 . Mutane da yawa suna kallon sa a matsayin ɗan takara mai aminci da rashin tsari. Ya fafata da Sanata kuma tauraron kwallon kafa George Weah a zagaye na biyu, amma ya sha kashi a hannun Weah.[1][2]